Tasirin haramta tashe a jihar Kano

Sauti 10:34

Shirin Al'adunmu na Gargadjiya a wannan makon ya tattauna kan matakin hukumomin tsaro a Jihar Kano na haramta tashe, shirin ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan dalilan da ya sanya daukar matakin da kuma tasirinsa.