Waiwaye kan rayuwar Bob Marley da ya cika shekaru 40 da mutuwa

Sauti 10:43
Fitaccen mawakin Raggae Bob Marley.
Fitaccen mawakin Raggae Bob Marley. © Michael Ochs Archives/Getty Images

Shirin na wannan mako yayi nazari ne kan gudunmawar da marigayi Bob Marley ya bayar a fannin kidan zamani na Reggae, da kuma sauran tarihin da ya bari.