Waiwaye kan rayuwar Bob Marley da ya cika shekaru 40 da mutuwa (2)

Sauti 10:12
Bob Marley wanda a wannan shekarar ya shekara 40 da mutuwa.
Bob Marley wanda a wannan shekarar ya shekara 40 da mutuwa. Hulton Archive/Getty Images

A cikin shirin 'Al'adunmu Na Gado'  na wannan makon Mohammane Salissou Hamissou dora a kan waiwaye a kan rayuwar Bob Marley, wanda ya cika shekaru 40 da mutuwa.