Allah ya isa ga wanda ya sake kira na Bakatsine- Sabon Bagobiri

Sauti 10:27
Da dama daga cikin kabilun kasashen Afrika na da yanayin zane ko kuma billen fuska
Da dama daga cikin kabilun kasashen Afrika na da yanayin zane ko kuma billen fuska © HausaLiterature/ Twitter

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan mako tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne game da wani mutun da ya sauya sheka daga Bakatsine zuwa Bagobiri, inda har ya ce, bai yafe wa duk wanda ya sake kiran shi Bakatsine ba daga yau. Tuni mutumin mai suna Mati ya mika fuskarsa ga wanzami domin yi masa tsagun Gobirawa. Kuna alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.