Al'adun Gargajiya

Shudewar al'adar kaciyar maza a gargajiyance a tsakanin al'ummar Kanuri

Sauti 10:13
Wasu yara da aka wa kaciya a arewacin Najeriya.
Wasu yara da aka wa kaciya a arewacin Najeriya. © twitter/hausa literature

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' wanda Mohammane Salissou Hamissou ya shirya ya gabatar, ya yi dubi ne a kan yadda al'adar yi wa yara maza kaciya ke shudewa a tsakanin al'ummar Kanuri da ke jihar Borno a Najeriya.