Al'adun Gargajiya

Cibiyar raya Al'adun Faransa da Najeriya ta bude dakin karatu a Abuja

Sauti 10:45
Shugaban Faransa Emmanuel Macron tare da takwaransa na Najeriya Muhammadu Buhari a Abuja.
Shugaban Faransa Emmanuel Macron tare da takwaransa na Najeriya Muhammadu Buhari a Abuja. © Ludovic Marin/Pool via Reuters

Shirin Al'adunmu na gargajiya a wannan makon yayi tattaki zuwa birnin Abuja dake Najeriya inda cibiyar raya Al'adun Faransa da Najeriya ta bude dakin karatu domin inganta musayar Al'adu tsakanin kasashen biyu.