Al'adun Gargajiya

Yadda sana'ar wanzanci ke neman shudewa

Sauti 10:05
Wanzami a kasar Hausa.
Wanzami a kasar Hausa. © Daily Trust Aminiya

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' tare da Rukayya Abba Kabara ya yi dubi ne da yadda al'adar wanzanci ke neman shudewa a kasar Hausa saboda bullar masu askin zamani.