Miyagun kwayoyi ke kawo tsanantar matsalolin tsaro a Najeriya-Marwa

Sauti 02:37
Jami'an hukumar yaki da sha ko fataucin miyagun kwayoyi NDLEA a Nigeria
Jami'an hukumar yaki da sha ko fataucin miyagun kwayoyi NDLEA a Nigeria NDLEA

Sabon shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA, Brg. Janar Buba Marwa mai ritaya, yayi kira ga jami’an hukumar da su kara azama wajen ganin an kawo karshen matsalar, da a cewarsa ita ke kara rura wutar rike-rikece da kasar ke fama da su.

Talla

Marwa wanda ya bayyana haka yayin ziyara da ya kai jihohin Kudu Maso Yammaci, ya jinjinawa ma’aikatan dangane da kokarin da suke duk da matsaloli da suke fuskanta da dama.

 

Hodar Ibils
Hodar Ibils afp/AFP/File

Ahmad Abba ya bi tawagan Buba Marwa a birnin Lagos, inda ya samu tattaunawa da shi, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.