Dakta Ahmed Bedu na Jami’ar Maiduguri kan rashin tsaro a Najeriya
Wallafawa ranar:
Sakamakon Karuwar hare haren ‘yan bindiga da matsalolin tsaron da suka mamaye wasu sassan Njeriya, kungiyar dake sanya ido kan ayyukan ta’addanci ta duniya, Global Terrorism Index ta bayyana kasar a matsayin daya daga cikin mafi hadari wajen rayuwa a fadin duniya bayan Iraqi da Afghanistan.
Rahoton kungiyar na shekarar 2020 da aka gabatar, ya ce an samu karuwar hare haren mayakan Boko Haram da kashi 25, yayin da kashe kashen da ‘yan bindiga key i suka karu da kashi 26 sabanin wadanda aka gani a shekarar 2019.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Ahmed Bedu na Jami’ar Maiduguri kuma ga yadda zantawar su ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu