Tattaunawa kan rayuwar Shugaban kasar Tanzaniya Marigayi John Magufuli

Sauti 03:34
 Marigayi tsohon shugaban Tanzania, John Magufuli.
Marigayi tsohon shugaban Tanzania, John Magufuli. REUTERS - STRINGER

Da yammacin jiya Laraba 17 ga watan maris 2021  ne mataimakiyar shugaban kasar Tanzania ,  da za ta dana kujeran shugabancin kasar  Samia Hassan, ta sanar da mutuwar shugaban kasar John Magufuli .Shugaban na Tanzania da yan kasar ke  yi wa lakabi da  Bulldozer ‘ Sarkin aiki ya rasu ne ya na dan shekaru 61 a Duniya.To domin jin irin rawar da marigayin ya taka a rayuwarsa Abdoulaye Issa ya tattauna  da Abba Seidik mai sharhin kan siyasar duniya daga birnin Paris.  Ga kuma  yada firar ta su ta kasance.