Bakonmu a Yau

Dr Musa Mohammed kan samar wa matasa ayyukan yi don magance matsalar tsaro

Sauti 03:32
Sama da kashi 60 na al'ummar Najeriya matasa ne.
Sama da kashi 60 na al'ummar Najeriya matasa ne. Reuters / Akintunde Akinleye

Kungiyar masu motocin sufuri ta Nigeria ta bukaci Gwamnatoci da su wadata matasa da ayyukan yi don kawo karshen rashin tsaro a manyan hanyoyin kasar da ke neman haifar da cikas ga matafiya.Shugaban kungiyar na Kasa Dr Musa Mohammed Maitakobi ya gabatar da bukatun kungiyar a tattunawa da Garba Aliyu Zaria.Ga tattaunawar.