Haruna Jakolo kan shawarar shugaban Chadi na sake fasali yaki da ta'addanci

Sauti 03:35
Abubakar Shekau, shugaban kungiyar Boko Haram da suka addabi Najeriya da makwaftanta.
Abubakar Shekau, shugaban kungiyar Boko Haram da suka addabi Najeriya da makwaftanta. REUTERS - HANDOUT

Shugaban Kasar Chadi Idris Deby ya bayyana cewar rashin kai hare-hare da rundunar sojin hadin kai ta kasashen Najeriya da Nijar da Kamaru da kuma Chadi ke yi na daga cikin matsalolin da suka hana samun nasarar yakin.Bayan ganawa da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, Deby ya bukaci sake fasalin yakin da kuma kaddamar da Karin hare-hare.Dangane da wannan batu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sarkin Gwandu na 19, Manjo Mustapha Haruna Jokolo mai ritaya, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.