Bakonmu a Yau

Fassarar hirar zababben shugaban Nijar da sashen Faransanci na RFI

Sauti 09:15
Zababben shugaban Jamhuriyyar Nijar Mohamed Bazoum.
Zababben shugaban Jamhuriyyar Nijar Mohamed Bazoum. © RFI

A zantawarsa ta farko tun bayan da aka zabe shi a matsayin sabon shugaban jamhuriyar Nijar, Bazoum Mohamed ya shaida wa radio France international cewa ba ya da niyyar shiga tattaunawa da ‘yan ta’adda da ke kai wa kasar hare-hare, a daidai lokacin da mahukunta a makociyar kasar wato Mali ke cewa a shirya suke su fara tattaunawa da kungiyoyin da ke ikirarin jihadi. wannan dama wasu karin muhimman batutuwa na kunshe cikin fassarar tattaunawar ta Bazoum da RFI da kuma France 24.