Bakonmu a Yau

Sabon tsari daga hukumar shige da fice ta Najeriya

Sauti 03:17
Hukumar shige da fice a Najeria
Hukumar shige da fice a Najeria © RFI Hausa/Lagos state government

Hukumar kula da shige da fice ta kasa a Najeriya ta fitar da wani sabon tsari na hada katin shedar zama dan kasa da kuma fasfo domin dunkule bayanai waje daya.

Talla

Abdullkadir Suleiman Garo Shine shugaban hukumar dake kula da bada fasfo a Lagos, ya kuma yiwa Usman Ibrahim Tunau Karin haske dangane da wannan sabon tsari.

Takardun shige da fice na Fasfo
Takardun shige da fice na Fasfo REUTERS - TYRONE SIU

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.