Tattaunawa da Mazi Obinna Oparuba dangane da barazanar IPOB ga tsaron Najeriya

Sauti 03:11
'Ya'yan kungiyar IPOB mai fafutukar kafa kasar Biafra.
'Ya'yan kungiyar IPOB mai fafutukar kafa kasar Biafra. AFP PHOTO / PIUS UTOMI EKPEI

'Yan Najeriya na cigaba da tsokaci kan barazanar dake fitowa daga Yan bindigar da suka kai hari kan Cibiyoyin Yan Sanda da kuma gidan yari a Jihar Imo inda aka saki firsinoni kusan 2000. Tuni hukumomin 'yan sanda suka dada tsaurara matakan tsaro a yankin.Dangane da wannan al’amari Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da daya daga cikin matasan da suka fito daga yankin Mazi Obinna Oparuba kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.