Tattaunawa da Imam Abubakar Gana kan hukunce-hukuncen Azumin Ramadan

Sauti 04:11
Wasu musulmi yayinda bude bakin azumin watan ramadana.
Wasu musulmi yayinda bude bakin azumin watan ramadana. AP - Shakil Adil

Yau Musulmin Duniya suka tashi da azumin watan Ramadana na wannan shekara sakamakon ganin jinjirin wata a kasashe da dama cikin su harda Saudi Arabia da Najeriya da Jamhuriyar Nijar.Wannan zai bai wa al’ummar Musulmi damar gudanar da azumin na wata guda.Dangane da tasirin azumin da wadanda ya dace suyi wakilinmu a Jos, Muhammad Tasiu Zakari ya tattauna da Imam Abubakar Gana, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.