Tsohon shugaban Najeriya ya sha alwashin yaki da siyasar kudi
Wallafawa ranar:
Sauti 03:59
Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya lashi takobin jagorantar adawa da siyasar kudi a kasar.
Talla
Tsohon shugaban wanda tun saukanarsa daga mulki ake gayyatarsa kasashen Africa don sa idanu kan zabe, ya bayyana takaici kan yadda siyasar kudi tayi kamari a Najeriya.
A kan haka Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Farfesa Kamilu Sani Fagge na tsangayar nazarin Kimiyyar Siyasa a Jami’ar Bayero dake Kano.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu