Tattaunawa da Gwamnan Gombe kan rundunonin tsaron jihohi a Najeriya

Sauti 03:46
Wasu jami'an tsaron Najeriya a birnin Fatakwal.
Wasu jami'an tsaron Najeriya a birnin Fatakwal. AP - SCHALK VAN ZUYDAM

A Najeriya yayinda ake dakon matakin da Gwamnonin shiyyar arewacin kasar za su dauka  na kafa rundunonin tsaron yankin bayan da takwarorinsu na  kudanci suka kafa na su, wasu daga cikin Gwamnonin yankin na arewacin sun nuna suna shirye domin daukan matakan kare jama'arsu da kaddarorinsu.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Gwamnan Gombe Mohammed Inuwa Yahaya don jin me yasa suka jinkirta kafa nasu rundunonin tsaron ga kuma yadda tattaunawarsu ta gudana.