An kirkiro manhajar fitar da zakka a Najeriya

Sauti 09:43
Matakin kirkiro da manhajar na da nufin saukaka biyan zakka ga masu yi.
Matakin kirkiro da manhajar na da nufin saukaka biyan zakka ga masu yi. AFP - LIONEL BONAVENTURE

Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris na wannan makon ya mayar da hankali kan yadda aka samar da wata manhajar biyan zakka da nufin saukakawa mabiya addinin Islama. Ayi saurare lafiya.