Tattaunawa da Dr Kole Shettima kan yunkurin kashe daukacin 'yan bindiga

Sauti 03:52
Wasu dakarun sojin Najeriya.
Wasu dakarun sojin Najeriya. AFP - -

Gwamnonin Nigeria 36 sun tsaida shawarar daga yanzu jami'an tsaro su kashe dukkan ‘yan ta'addan da ke samun mafaka a dazukan kasar, maimakon biye masu da lalama ko afuwa. Gwamnan jihar Kaduna Nasir El Rufai ya sanar da matsayin Gwamnonin inda ya ke cewa wannan mataki shi ne kawai su ke ganin zai kai ga samun nasarar yaki da ayyukan ta'adanci da suka buwayi kasar. kan haka Garba Aliyu Zaria ya tuntubi  Dr Kole Shettima mai sharhi game da harkokin tsaro a Nigera yadda ya ke kallon lamarin.