Abdulhakeem Funtua a kan tasirin mutuwar Idriss Deby ga Chadi

Sauti 03:34
Shugaban Chadi Idriss Deby Itno, wanda ya mutu yayin gumurzu da 'yan tawaye.
Shugaban Chadi Idriss Deby Itno, wanda ya mutu yayin gumurzu da 'yan tawaye. Pascal GUYOT AFP/File

A yau Juma'a ne aka binne gawar marigayi Shugaban Chadi Idriss Deby Itno, kuma shugabannin kasashen duniya da dama ne suka halarci bikin.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Abdulhakeem Garba Funtua, mai sharhi game da siyasar duniya yadda yake kallon Chadi bayan mutuwar Idris Derby Itno.