Dr. Kauranmata kan ranar cutar Malaria ta duniya

Kusan rabin al'ummar duniya na fama da cutar Malaria
Kusan rabin al'ummar duniya na fama da cutar Malaria AFP/File

A duk ranar 25 ga watan Afrilu rana ce da aka ware don nazari kan cutar Malaria wadda  cizon sauro ke haifar da ita, a kokarin lalubo hanyoyin da za a kawar da ita daga doran duniya. Masana na ganin cewa yanzu haka rabin al'ummar da ke duniya na fama da wannan cuta ta Malaria. Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirar da Garba Aliyu Zaria ya yi da Dr. Abdullahi Kauranmata na Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano da ke Kano a Najeriya kan wannan cuta.