Tattaunawa da Alhaji Isa Tafida Mafindi kan barazanar tsaro ga noma

Sauti 03:46
Wasu Sojin Najeriya da ke yaki da ayyukan ta'addanci.
Wasu Sojin Najeriya da ke yaki da ayyukan ta'addanci. © Lekan Oyekanmi/AP

Ganin yadda matsalar tsaron da ake fama da shi a Najeriya ke dada fadada, wasu al’ummar kasar sun fara bayyana fargaba kan makomar noma a kasar, ganin yadda Yan bindiga da masu garkuwa da mutane da kuma mayakan boko haram suka hana manoma zuwa gonakin su. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Isa Tafida Mafindi, daya daga cikin manyan manoma a kasar, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.