Farfesa Jibrin Ibrahim kan halin da ake ciki dangane da rikicin siyasar Chadi

Sauti 03:34
Masu zanga-zangar kin jin majalisar mulkin soji a kasar a Chadi yayin wani gangami a Ndjamena ranar 27 ga watan Afrelun 2021
Masu zanga-zangar kin jin majalisar mulkin soji a kasar a Chadi yayin wani gangami a Ndjamena ranar 27 ga watan Afrelun 2021 AP - Sunday Alamba

Ga alama tsuguni bata kare ba dangane da rikicin kasar Chadi sakamakon rasuwar shugaba Idris Deby Itno da kuma maye gurbin sa da ‘dan sa Mahamat ya yi a matsayin shugaban majalisar soji. Rahotanni sun ce ranar Talata 'Yan adawa sun gudanar da zanga zanga, yayin da a bangare daya gwamnati tace ba zata tattauna da 'Yan Tawaye ba.

Talla

Dangane da wannan rikita rikita, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Jibrin Ibrahim na Cibiyar Bunkasa Dimokiradiya a Afirka, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.