Tattaunawa da Dr Suleiman Shu'aibu kan hare-haren 'yan bindiga a Zamfara

Sauti 03:43
Wani sansanin 'yan gudun hijirar da hare-haren 'yan bindiga ya tilastawa barin muhallansu a karamar hukumar Anka dake jihar Zamfara.
Wani sansanin 'yan gudun hijirar da hare-haren 'yan bindiga ya tilastawa barin muhallansu a karamar hukumar Anka dake jihar Zamfara. © MSF/Abayomi Akande

Ganin yadda sulhu da 'yan bindiga ya rushe a Jihar Zamfara, sakamakon cigaba da kashe kashen da ake yi wa jama’ar Jihar da kuma koma ruwan da Auwal Daudawa da ya yi wajen sake daukar makamai, yanzu haka jama’ar jihar na ci gaba da zama cikin fargaba.

Talla

Ko a makon jiya sanda 'yan bindigar suka kashe mutane sama da 80 a Jihar.

Dangane da wannan tashin hankali, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Suleiman Shu'aibu Shinkafi, daya daga cikin masu fafutukar ganin zaman lafiya a Jihar, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.