Bakonmu a Yau

Dudu Rahama kan harin ta'addancin da ya lakume rayukan sojojin Nijar

Sauti 03:43
Sojojin Jamhuriyar Nijar yayin atasaye a garin Agadez.
Sojojin Jamhuriyar Nijar yayin atasaye a garin Agadez. 435th Air Expeditionary Wing Pub - Staff Sgt. Devin Boyer

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da kashe mata sojoji 15 da mayaka suka yi a kusa da iyakar Mali, wanda ke zuwa kasa da kwanaki 4 bayan kashe wasu 16.

Talla

Wannan ya dada fito da matsalolin tsaron da suka addabi kasar a bangarori da dama.

Dangane da wannan matsala Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alh Dudu Rahama, daya daga cikin manyan Yan siyasar kasar, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.