Tattaunawa da Dr Tukur Abdulkadir kan sabon rikicin Hamas da Isra'ila

Zuwa yau mutane 23 suka mutu a farmakin na Isra'ila kan yankin zirin Gaza.
Zuwa yau mutane 23 suka mutu a farmakin na Isra'ila kan yankin zirin Gaza. Said Khatib AFP

Sabbin alkaluma na nuni da cewa akalla Falasdinawa 28 ne suka rasa rayukansu ciki har da kananan yara 9, sakamakon hare-haren da Isra’ila ta kaddamar kan zirin Gaza.

Talla

Har ila yau bayanai na nuni da cewar wasu mutane 125 ne aka kwantar a asibitocin yanki sakamakon raunukan da suka samu.

Game da hakan ne Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Tukur Abdulkadir na jami’ar jihar Kaduna, ga kuma yadda zantarwasu ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI