Bakonmu a Yau

Boubacar Diallo kan hare-hare a iyakokin Nijar

Sauti 03:57
Jami'an tsaro a wasu yankunan  da ake fuskantar matsalar tsaro a Tillabery
Jami'an tsaro a wasu yankunan da ake fuskantar matsalar tsaro a Tillabery RFI

Ana ci gaba da samun yawaitar hare-hare musamman a yankin kusurwar kan iyakokin Nijar, Burkina Faso da kuma Mali, inda mafi yawan lokuta fararen hula ne ke rasa rayukansu.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Boubacar Diallo, shugaban kungiyar makiyaya a yankin arewacin Tillaberi daya daga cikin yankunan da suka fuskantar irin wadannan hare-hare a jamhuriyar Nijar, ga kuma zantawarsu.