Tattaunawa da Dr Abdulhakim Funtua kan rikicin Isra'ila da Hamas a Gaza

Sauti 03:47
Wasu Falasdinawa yayin aikin zakulo 'yan uwansu da baraguzan gine-gine ya rutsa da su bayan hare-haren rokar Isra'ila.
Wasu Falasdinawa yayin aikin zakulo 'yan uwansu da baraguzan gine-gine ya rutsa da su bayan hare-haren rokar Isra'ila. AP - Khalil Hamra

Duk da kiraye-kiraye da manyan kasashen duniya ke ta yi don a tsagaita wuta a rikicin da ake  yi tsakanin Israela da Palestinawa har yanzu babu alamun samun nasarar hana rikicin, yayinda ya ke ci gaba da lakume rayukan tarin fararen hular da basu ji ba basu gani ba.

Talla

Koda a yau sai da Shugaban Gwamnatin Jamus Angela Merkel da Sarki Abdallah na Jordan suka bukaci a gaggauta tsahaita wuta amman kuma lamarin babu sauki ko kadan.

Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Abdulhakeem Garba Funtua mai sharhi game da harkokin siyasar duniya ko akwai mafita game da wannan rikici.

Ga tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI