Ministan Lafiyar Nijar: Game da baiwa Cote d'Ivoire rancen maganin korona

Sauti 02:40
Samfurin maganin AstraZeneca da Jamhuriyar Nijar ta baiwa cote d'Ivoire rance
Samfurin maganin AstraZeneca da Jamhuriyar Nijar ta baiwa cote d'Ivoire rance GABRIEL BOUYS AFP

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta tabbatar da mikawa Cote d’Ivoire maganin rigakafin korona 100,000 a matsayin rance domin yiwa jama’ar kasar allurer rigakafi. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar hirar da Minista lafiyar Nijar Dr Ilyasu Idi Mainasara yayi da wakiliyarmu Rakia Arimi.