Dakta Bashir Kurfi kan aniyar Buhari ta sa kafar wando daya da 'yan IPOB

Sauti 03:34
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. 18/5/2021.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. 18/5/2021. Ludovic MARIN POOL/AFP/File

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana aniyarsa ta sanya kafar wando daya da masu neman ballewa  daga kasar dake kona ofisoshin gwamnati da kisan jamian ‘yan sanda.

Talla

Buhari na wadannan barazana ne yayinda yake karban bakuncin jamian Hukumar Zabe mai zaman kanta.

Game da wannan Garba Aliyu Zaria ya nemi ji daga bakin Dr Bashir Kurfi na Jamiar Ahmadu Bello dake Zaria, mai sharhi game da lamurran kasar ko yaya yake kallon matakin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.