Alkasim Abdurrahman: Kan da aikin sojin Faransa a Mali

Sauti 02:52
Faransa na dakarun da ke taimakawa wajen samar da zaman lafiya a Mali
Faransa na dakarun da ke taimakawa wajen samar da zaman lafiya a Mali © Reuters/Benoit Tessier

Faransa ta sanar da dakatar da aikin da soji na hadin gwuiwa da dakarunta ke yi a kasar Mali sakamakon juyin mulkin da sojoji suka sake yi a cikin kasar. Wannan matakin na zuwa ne bayan da kungiyoyin ECOWAS da AU suka dakatar da Mali daga duk wasu harkoki da suka shafe su.

Talla

Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirar da Bashir Ibrahim Idris ya yi da Alkasim Abdurrahman, masanin harkar tsaro a yankin Sahel

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI