Masanin sadarwa Umar Sale Gwami kan dambarwar Twitter da Najeriya

Sauti 03:09
Sharhin masana dangane da dakatar da Twitter a Najeriya
Sharhin masana dangane da dakatar da Twitter a Najeriya Olivier DOULIERY AFP/File

Kasar Amurka ta soki matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na dakatar da aikin kamfanin twitter a kasar saboda soke sakon shugaban kasa Muhammadu Buhari.Gwamnatin Najeriya ta zargi kamfanin da zagon kasa wajen taimakawa masu neman tashin hankali da kuma raba kasa.

Talla

Dangane da wannan dambarwa Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar sadarwa a Najeriya Malam Umar Saleh Gwami, kuma ga tsokacin da yayi akai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.