Tattaunawa da Nastura Ashir kan karuwar hare-haren IPOB kan 'yan Arewa

Sauti 03:33
Tutar kungiyar ta'addanci ta IPOB.
Tutar kungiyar ta'addanci ta IPOB. STEFAN HEUNIS / AFP

A Najeriya, ganin yadda ake samun yawaitan hasarar rayukan mutane da dukiyoyi a yankunan kudu maso gabashin kasar Kungiyoyin Dattawa da ta Matasan Arewacin  kasar sun bukaci mahukuntan kasar da su amince da bukatar masu fafutukan neman kasar ta Biafra. Garba Aliyu Zaria ya ji ta bakin Nastura Ashiru Sheriff shugaban komitin amintattu na gamayyar matasan Arewacin kasar  kuma ga tattaunawar.