'Yan bindiga na cigaba da yin garkuwa da daliban Islamiyyar Tegina

Sauti 03:12
Hoton domin misali kan 'yan bindiga.
Hoton domin misali kan 'yan bindiga. © Depositphotos

Bayan kwanaki 13, har yanzu daliban makarantar Islamiyar Tegina na can hannu ‘yan bindigar da suka yi garkuwa da su a daji, wadanda ke neman diyyar miliyan 200 kafin su sake su.

Talla

Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun rage kudin fansar zuwa naira miliyan 150, yayin da mazauna garin Tegina ke neman taimakon jama’a wajen ganin sun samu abinda zasu kubutar da ‘ya’yan su.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban makarantar da aka sace yaran Abubakar Alhassan, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI