June 12: Tattaunawa da Jonathan Zangina Daraktan yakin neman zaben Abiola

Sauti 03:41
Marigayi Cif MKO Abiola.
Marigayi Cif MKO Abiola. FRANCOIS ROJON/AFP/Getty Images

Gwamnatin Najeriya ta ware yau Litinin ta zama ranar hutu a fadin kasar don murnar ranar Dimokaradiya ta kowace ranar 12 ga watan Yuni.

Talla

Shugaban kasar Muhammadu Buhari ya sauya ranar ta Dimokaradiyya daga 29 ga watan Mayu zuwa 12 ga watan Yuni don tuna zaben da aka yiwa Marigayi Mashood Kashimawo Abiola wanda ake kyautata zaton shi ne ya lashe zaben da Soja suka soke.

Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta Jonathan Zangina Daraktan yakin neman zaben marigayi Abiola don sanin yadda suke kallon wannan rana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI