Makomar zaman lafiyar Falasdinawa da Isra'ila karkashin sabuwar gwamnatin kasar

Sauti 03:31
 Benyamin Netanyahu da sobon Franminstan Israila Naftali Bennett ranar 13 ga watan Yuni 2021
Benyamin Netanyahu da sobon Franminstan Israila Naftali Bennett ranar 13 ga watan Yuni 2021 AP - Ariel Schalit

Rantsar da Naftali Bennett a matsayin sabon Firaministan Israila ya kawo karshen mulkin Benjamin Netanyahu na shekaru 12 da kuma bude wani sabon babi a siyasar kasar.Shin ko sabuwar gwamnatin na iya kawo sauyi a siyasar kasar da kuma sasanta rikicin Israila da Falasdinu da aka kwashe shekaru ana tafkawa, wannan na daga cikin batutuwan da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Bashir Nuhu Mabai na Jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Katsina.