Mai Martaba Alh. Musa Dogon Kadai kan matsalar tsaron Najeriya

Sauti 03:53
Mai Martaba Sarkin Hausawan Agege, Alh. Musa Muhammad Dogon Kadai.
Mai Martaba Sarkin Hausawan Agege, Alh. Musa Muhammad Dogon Kadai. © RFI Hausa

A yayin da matsalar tsaro ke ci gaba da ta’azzara a sassan Najeriya, sarakunan gargajiya sun bayyana cewa, dole ne a koma kan turbar iyaye da kakanni domin samun nasarar magance kalubalen tsaro a kasar. RFI Hausa ta ziyarci Masarautar Hausawan Agege da ke jihar Lagos mai tarihin shekaru 200 da kafuwa, inda Salissou Hamissou ya tattaunawa da Sarkin Agegen Alhaji Musa Muhammad Dogon Kadai wanda ya bada shawara kan yadda za a magance rashin tsaro.

Talla

Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirar da Mai Martaba Sarkin Hausawan Agege

Mai Martaba Alh. Musa Dogon Kadai kan matsalar tsaron Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI