Bakonmu a Yau

Dr. Abdulkadir Mubarak kan zaben Raisi a matsayin sabon shugaban kasar Iran

Sauti 03:33
Sabon shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi, 21 ga watan Yuni shekarar 2021.
Sabon shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi, 21 ga watan Yuni shekarar 2021. AP - Ebrahim Noroozi

A yanzu haka kasashen duniya da suka hada da Rasha da Turkiya da sauran kasashen larabawa na ta aikewa da sakonnin murna da fatan alheri ga sabon shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi bayan sanar da sakamakon zaben sa ranar Juma’a.

Talla

Ebrahim Raisi mai shekaru 60 zai maye gurbin Hassan Rouhani wanda wa'adin mulkin sa ya cika.

Dangane da wannan batu Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Abdulkadir Mubarak mazaunin Tehran don jin wasu irin sauye-sauye ake fatan samu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.