Bakonmu a Yau

Har yanzu mohammane Ousmane bai amince da sakamakon zaben Nijar ba

Sauti 03:50
Mohamed Bazoum, shine ya kada Mohamane Ousmane.
Mohamed Bazoum, shine ya kada Mohamane Ousmane. Issouf SANOGO AFP

Dan takar kujerar shugaban kasa a zaben daya gudana a Jamhuriyar Nijar Mahamane Ousmane na jam’iyyar RDR-Canji, ya shigar da kara gaban kotun ECOWAS bisa rashin amincewa da sakamakon zaben da aka sanar da Mohamed Bazoum na jam’iyyar PNDS -Tarayya a matsayin wanda ya lashe.Wakilinmu a Abuja Muhd Sani Abubakar ya samu tattaunawa da Lauyan Mahamane Ousmane, Maitre Lirwana Abdourahamane jim kadan bayan shigar da karar da suka yi.