Muhimman Labaran da ke kunshe ciki jaridar Amuniya ta wannan makon

Sauti 03:12
Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa
Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa twitter.com/aminiyatrust

Shirin bakonmu a yau kamar yadda aka saba kowacce juma'a ya tattauna da Editan Jaridar Aminiya dangane da muhimman labaran da jaridar ya kunsa a wannan mako.