Rashin tsaro na cigaba da ciwa mutane tuwo a kwarya a wasu sassan Nijar
Wallafawa ranar:
Sauti 03:56
Hukumomin Jamhuriyar Nijar na kokarin shawo kan matsalolin tsaro a wasu yankunan kasar dake fuskantar hare-haren ‘yan bindiga, abinda ya sanya was uke zargin gwamnatin kasar da gazawa duk da ikirarinta na daukar matakan murkushe ta’addancin. Kan halin da ake ciki Abdoulaye Isa ya tattauna da masanin harkokin tsaro dake aiki da kungiyar Securitagom a yankin Sahel Nicolas Fall.