Injiniya Khailani Muhammad kan yadda Najeriya ta gano karin iskar gas

Sauti 03:37
Aikin tace iskar gas.
Aikin tace iskar gas. Paul Ratje AFP/Archivos

Gwamnatin Najeriya ta sanar da gano wani sabon arzikin gas da yawan sa ya kai triliyan 206 a ma’aunin cubic lokacin da ta ke aikin neman man fetur. karamin ministan man fetur din kasar Timipire Sylva ya ce kasar na iya gano wani karin triliyan 600 wanda za ta yi amfani da shi wajen bunkasa harkar ci gaban kasar. Dangane da wannan ci gaba, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Khelani Mohammed masanin harkar makamashi a Najeriya, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.