ACF na bukatar tattaunawa da kabilun Najeriya don tabbatar da zaman lafiya

Sauti 03:32
Alamar kungiyar dattawan arewacin Najeriya ta ACF
Alamar kungiyar dattawan arewacin Najeriya ta ACF © Thisdaylive

Ganin yadda ake ci gaba da fuskantar rarrabuwar kawuna wanda ke barazana ga zaman lafiyar Najeriya da kuma zaben dake tafe a shekarar 2023, kungiyar Dattawan kasar ta ACF tace a shirye take ta tattauna da daukacin kungiyoyin shiyoyi da kuma kabilun Najeriya da zummar tabbatar da zaman lafiya a fadin kasar. kuma dangane da haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da mataimakin shugaban kungiyar ta ACF Sanata Ibrahim Ida kuma kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron yadda zantawar su ta gudana.