Bakonmu a Yau

Dr. Funtua kan hare-haren Taliban a Afghanistan

Sauti 03:33
Wasu daga cikin mayakan Taliban
Wasu daga cikin mayakan Taliban © AFP

Kasashen duniya da dama da ke da ofisoshin jakadanci sun yi kira da a gaggauta kawo karshen munanan hare-haren da kungiyar Taliban ke kai wa a sassan Afghanistan, suna masu bayyana shakkun ko da gaske kungiyar take kan batun sasanta rikicin. Wannan kiran na zuwa ne bayan tashi baram-baram da aka yi a tattaunawar lalubo mafita  a game da rikicin kasar.

Talla

A game da wannan al'amari Michael Kuduson ya zanta da Dr. Abdulhakeem Garba Funtua, masanin siyasar kasashen duniya.

Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.