Bakonmu a Yau

Shugaban Nijar Bazoum Mohammed a kan ziyarsa zuwa yankin Tillaberi

Wallafawa ranar:

Watanni shida da hawa karagar mulkin, Shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed ya ziyarci yankin Anzourou da ke Tillabery don ganewa idanun sa halin da ke ciki  ta fuskar sha’anin tsaro.A wannan ziyara Shugaban Jamhuriyar ta Nijar ya tattauna kai tsaye da mutanen yankin.Shugaban Jamhuriyar ta Nijar Bazoum Mohammed, ya kuma yi bayani a taron manema labarai.

Bazoum Mohaammed, shugaban Jamhuriyar Nijar.
Bazoum Mohaammed, shugaban Jamhuriyar Nijar. © Wikimedia Common
Sauran kashi-kashi