Manjo Hamza Almustapha a kan wanke Janar Sani Abacha daga zargin rashawa

Sauti 04:03
Manjo Hamza-Al-Mustapha, tsohon dogarin shugaban Najeriya, marigayi Sani Abacha.
Manjo Hamza-Al-Mustapha, tsohon dogarin shugaban Najeriya, marigayi Sani Abacha. © DailyNigeria

Yayin da Najeriya ke bikin cika shekaru 61 da samun ‘yancin kai, tsohon dogarin tsohon shugaban kasa Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha, ya bukaci ‘yan kasar su tabbatar da hadin kan Najeriya, da adalci da kuma taimakon juna.Hamza Al’Mustpha na wannan jawabi ne lokacin da yake mayar da martani game da rahoton binciken wasu Farfesoshi 48 kan zargin da ake yi Abacha da sace dukiyar kasa wanda kuma rahoton ya wanke shi.Ya tattauna da Ahmed Abba.