Shugaban Faransa Emmanuel Macron na ganawa da 'Yan Afrika a Montpellier

Sauti 03:48
Shugaban Faransa a taron Monpellier da ''Yan Afrika
Shugaban Faransa a taron Monpellier da ''Yan Afrika AFP - LUDOVIC MARIN

Shugaba Emmanuel Macron ya  karbi bakuncin wani taro kan Afirka a yau  Juma'a tareda matasan Nahiyar Afrika a birnin Montpellier dake kudancin kasar ta Faransa.Daga cikin zantukan da Shugaba Macron zai tattaunawa da matasan sun hada da yanayin siyasa tsakanin Faransa da Afrika.

Talla

Abdoulaye Issa ya samu tattaunawa da Abba Seidik  wanda ya mayar da hankali tareda duba alfanun taron dake gudana a Monpellier,Abba Seidik mai sharhin ne kuma dan Jarida dake zaune a kasar ta Faransa.

Wasu daga cikin ''Yan Afrika tareda Shugaban Faransa Emmanuel Macron
Wasu daga cikin ''Yan Afrika tareda Shugaban Faransa Emmanuel Macron © AFP - LUDOVIC MARIN

Shugaban Faransa ya gayyaci matasan ne ba tareda baiwa Shugabanin kasashen Afrika damar halartar taron na Montpellier ba.

Wasu daga cikin yan Afrika a taron Montpellier
Wasu daga cikin yan Afrika a taron Montpellier © AFP - SARAH MEYSSONNIERW

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI