Shirin fina-finai daga sashen hausa na RFI

Sauti 20:00
Kasuwar fina-finai ta Nollywood a Najeriya
Kasuwar fina-finai ta Nollywood a Najeriya AFP/File

A cikin shirin fina-finai daga nan sashen hausa na RFI,Hawa Kabir ta mayar da hankali tareda hiri da wasu jarumai a Duniyar Fim a Najeriya.A cikin shirin za ku ji halin da masu shirya Fim suka tsudduma  a yanzu haka.