Tattaunawa da Zuwaira yar wasan Fim a Najeriya a Duniyar Nollywood

Sauti 20:00
Wata mata a gaban akwatin talabijen a Najeriya
Wata mata a gaban akwatin talabijen a Najeriya AFP

A Najeriya,yan wasan Fim da dama ne yanzu ke sa ran ganin sun samu zama tareda kasancewa jarumai a Duniyar Nollywood gida dama wajen kasar.Hawa Kabir ta samu tattaunawa da daya daga cikin yan wasan Fim  mai suna Zuwaira,banda haka ta kuma duba wasu daga cikin matsalollin da yan wasan na Fim ke fuskanta a wannan Duniya.